
Mu hada kai, mu yi iyakacin kokarin mu domin kawo karshen yaduwar wannan cuta ta #covid19 a duniya.
Kar mu manta da kiyaye kawunan mu daga wannan cuta. Tare da bin shawarwarin masana.
Shin wane kokari kuke yi don tunatar da al'ummar ku game da kiyaye ma kamuwa da wannan cuta?
Kar ku manta, a yayin da kuke zaman killace kai a gida, za ku iya bude shafin yanargizo a ZamaniWeb kyauta don bayar da taku gudunmawar ta hanyar kara fadakarwa da wayar da kai game da cutar.
- Tare da ZamaniWeb za ku iya: -
- Bude shafukan Hausa da na turanci.
- Wallafa bidiyoyin Youtube a shafin ku ta yadda maziyarta shafin za su iya kallo kai tsaye a kan shafin ku.
- Bai wa maziyarta shafin ku daman tura bayanan da kuke wallafawa zuwa shafukan su na facebook da twitter da WhatsApp.
- wadannan da sauran aiyuka kyauta za ku samu a ZamaniWeb.
Yi 'sharhi' da adireshin shafin ku a nan don samun sababbin masu duba bayanan da kuke wallafawa.