Kasidu a karkashin sashen: Darussan ZamaniWeb (Rukuni na 2)

Hoto

Yadda Ake Gyara Bayanan Shafi a ZamaniWeb

Wallafan June 10, 2018. 6:45pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Abu na farko kuma mafi muhimmanci da ya kamata a gaggauta yi bayan an kirkiri sabon shafin ZamaniWeb shi ne gyara bayanan shafin. Bayanan shafin su ne kaman haka: (1) Taken shafinWannan shi ne babban taken shafin wanda zai bayyana a saman shafin, kuma shi ne taken da zai bayyana a yayin da aka binc...

Sharhi 0


Hoto

Muhimman Abubuwan Da Ya Kamata a Sani Game Da ZamaniWeb

Wallafan March 17, 2018. 7:20pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

• ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. • Yanzu za ku iya mallakan tsararren shafin yanar gizon ku don bunkasa harkokin kasuwancin ku ko kamfanin ku ko kungiyar ku ko kuma kawai don amfanin-kai. • Matukar dai mutum na d...

Sharhi 2


Hoto

Yadda Za a Kirkiri Sabon Shafin Yanar Gizo a ZamaniWeb

Wallafan March 11, 2018. 3:30pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Ga cikakken bayani kan yadda za ku kirkiri sabon shafin yanar gizon ku a ZamaniWeb.com cikin matakai 41. Yin Rajista (Bude Sabon Taska)A matakin farko, dole sai ka fara yin rajista na sabon taska wato "New Account Registration" kenan a turance. Yin rajistan sabon taskan kyauta ne kuma galibi bai wuc...

Sharhi 2


Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al\'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Sababbin Kasidun Blog