Kasidu a karkashin sashen: Labaran ZamaniWeb (Rukuni na 1)

thumbnail image

Lokaci ya yi! Shin kun mallaki naku shafin kuwa?

Wallafan October 25, 2020. 2:37am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Sharhi 0


Hoto

Mu Hada Kai Wajen Hana Yaduwar Cutar Korona Bairos (Covid-19)

Wallafan April 5, 2020. 6:37pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Mu hada kai, mu yi iyakacin kokarin mu domin kawo karshen yaduwar wannan cuta ta #covid19 a duniya.Kar mu manta da kiyaye kawunan mu daga wannan cuta. Tare da bin shawarwarin masana.Shin wane kokari kuke yi don tunatar da al'ummar ku game da kiyaye ma kamuwa da wannan cuta?Kar ku manta, a yayin da k...

Sharhi 0


Hoto

Samu Bayanan Kididdiga Game da Cutar Korona Bairos (Covid-19)

Wallafan April 5, 2020. 6:02pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Assalamu alaikum,Jama'a ya muka ji da alhinin shigowan wannan annoba ta korona bairos? To, muna fatan kowa na lafiya. Allah Ya sa haka, Amin.Muna kara tunasar da jama'a a kan daukan duk matakan da suka dace domin kare kai daga kamuwa da wannan cuta. Tare da bin dukkanin umarnin da hukumomi suka bada...

Sharhi 2


Hoto

Barka Da Shigowa Sabuwar Shekara 2020!

Wallafan January 1, 2020. 11:23pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Muna na yi daukacin ma'abota ZamaniWeb barka da shigowa wannan sabuwar shekara ta 2020! Tare da fatan Allah Ya sada mu da dukkanin alkhairan da ke cikin ta. Amin.

Sharhi 0


Hoto

ZamaniWeb Ya Samu Nasara a Gasar Click-On Kaduna KAD-DIP 2019

Wallafan December 22, 2019. 2:38pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

ZamaniWeb ya samu nasarar zama daya daga cikin kamfanoni 30 da aka zaba a cikin shirin Click-On Kaduna Digital Entrepreneurship Program wanda shiri ne da gwamnatin jihar Kaduna ta kirkiro tare da hadin gwiwar World Bank da Rockefella Foundation da kuma Ventures Platform, da manufan bunkasa kamfanoni...

Sharhi 1


Hoto

Ya Tsare-Tsaren ZamaniWeb Su ke?

Wallafan October 15, 2019. 3:14pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Manhajar mu na bai wa kowa daman mallakan shafin yanar gizo a kyauta, ba tare da biyan ko kwabo ba. Kuma shafin na kyauta yana zuwa tare da adireshin shafi na {dot}zamaniweb{dot}com. Sai dai wannan shafi na kyauta yana da wasu iyakoki. Muna bayar da shafin na kyauta ne domin baku daman yin gwaji da ...

Sharhi 0


Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Sababbin Kasidun Blog