Kasidu a karkashin sashen: Labaran ZamaniWeb (Rukuni na 1)

Hoton kasida

Ya Tsare-Tsaren ZamaniWeb Su ke?

Wallafan October 15, 2019. 3:14pm. Na Ahamad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Manhajar mu na bai wa kowa daman mallakan shafin yanar gizo a kyauta, ba tare da biyan ko kwabo ba. Kuma shafin na kyauta yana zuwa tare da adireshin shafi na {dot}zamaniweb{dot}com. Sai dai wannan shafi na kyauta yana da wasu iyakoki. Muna bayar da shafin na kyauta ne domin baku daman yin gwaji da ...

Sharhi 0


Hoton kasida

Barka da Sabuwar Shekara 2019

Wallafan January 1, 2019. 11:41pm. Na Ahamad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Sharhi 5


Hoton kasida

Babban Albishir: Mallakan Shafi a ZamaniWeb Ya Zama Kyauta!

Wallafan January 1, 2019. 11:40pm. Na Ahamad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Muna farin cikin shaida maku cewan daga ranar 1 ga watan Janerun wannan sabuwar shekara ta 2019 ZamaniWeb zai kasance kyauta. Mun bude dukkanin shafukan da ke rufe, sannan mun cire "kwanakin gwaji". Ma'ana yanzu za ku iya kirkiran shafukan ku a kyauta har na tsawon lokacin da kuke so, maimakon sai a...

Sharhi 5


Hoton kasida

Gabatarwa Da Sharhi Game Da ZamaniWeb Daga Wanda Ya Kirkira

Wallafan March 9, 2018. 9:00am. Na Ahamad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Assalamu alaikum, jama'a barkan mu da war haka. Suna na Ahmad Bala, jagora kuma wanda ya kirkiro ZamaniWeb. Ina farin cikin gabatar ma ku da wannan sabuwar fasaha na kirkiran shafin yanar gizo, wato ZamaniWeb.A shekarun baya, mallakan shafin yarnar gizo ya kasance abu ne mai wahala wanda hakan ya sa...

Sharhi 3


Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Sababbin Kasidun Blog