Barka da zuwa shafin blog na ZamaniWeb na musamman!
Tsaftataccen adireshi abin da a turance ake kira "clean URL" shi ne adireshi shafin yanar gizo wanda ba ya nuna nau'in fasahar da aka yi amfani da shi wajen gina shafin.Misali: https://zamaniweb.com/administrator/shafin-shiga (tsaftatacce) maimakon https://zamaniweb.com/administrator/shafin-shiga.ph...
Sharhi 0
Manhajar mu na bai wa kowa daman mallakan shafin yanar gizo a kyauta, ba tare da biyan ko kwabo ba. Kuma shafin na kyauta yana zuwa tare da adireshin shafi na {dot}zamaniweb{dot}com. Sai dai wannan shafi na kyauta yana da wasu iyakoki. Muna bayar da shafin na kyauta ne domin baku daman yin gwaji da ...
Sharhi 0
Sharhi 5
Muna farin cikin shaida maku cewan daga ranar 1 ga watan Janerun wannan sabuwar shekara ta 2019 ZamaniWeb zai kasance kyauta. Mun bude dukkanin shafukan da ke rufe, sannan mun cire "kwanakin gwaji". Ma'ana yanzu za ku iya kirkiran shafukan ku a kyauta har na tsawon lokacin da kuke so, maimakon sai a...
Sharhi 5
Wannan bayani ne cikakke game da yanda za a wallafa kasida ('post') a blog na ZananiWeb.Da farko, idan sabon shafi ne, dole sai ka fara da kirkiran sashe ('category') sannan za ka samu daman wallafa kasidan ka na farko a shafin.Yadda Ake Kirkiran Sabon Sashe Na Blog ("Category") a ZamaniWebDomin kir...
Sharhi 10
Da farko, idan sabon shafi ne, dole sai ka fara da kirkiran sashe ('category') sannan za ka samu daman wallafa kasidan ka na farko a shafin. Domin kirkiran sabon sashe, sai ka shiga taskan ka na ZamaniWeb, ka shiga bangaren gudanarwan shafin wato bangaren sarrafa shafin, sai ka zabi "Kirkiri Sabon S...
Sharhi 2
ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!
Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".