Yadda Ake Canja Saice-saicen Shafi a ZamaniWeb

Wallafan July 5, 2018. 10:24am. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Ga yanda za a canja saice-saicen shafin da aka kirkira a ZamaniWeb, a duk lokacin da aka bukata; Saice-saicen shafin wanda za a gani idan aka latsa "Canja Saice-saicen shafi" su ne kaman haka:

 • A bayyana hoton bango?
  Sai ka zabi "Eh" ko kuma "A'a"
 • A bude daman yin sharhi a kan kasidun blog?
  Sai ka zabi "Eh" ko kuma "A'a"
 • A bayyana mahadan zaurukan zumunta?
  Sai ka zabi "Eh" ko kuma "A'a"
 • A wane siga za a bayyana kwanan wata a kan kasidun blog?
  Sai ka zabi "Ainahin lokaci" ko kuma "Kirgan lokacin da ya wuce".

http://zamaniweb.com/administrator/files/18/07/1/zw-doc30.png

Bayan an kammala zaban saice-saicen, sai a latsa maballin "Sabunta Saitin" da ke kasa.


Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Yadda Ake Canja Saice-saicen Shafi a ZamaniWeb"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al\'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Kasidu Masu Alaka